[Intro]
Allah ya kawo zamani kuma mun dawo
Nasan mu zamu dauke da su sai bawo
Toh a tsayaida kida ga Malam ya dawo
Su dai abarsu can mu mun kawo
[Verse 1]
Ni na saka riga
Wasu dai kuma sun saka riga ta aro
Wata ta ci atamfa
Wata dai jiya nasan ta kwana gado
Wasu sun buga zamba
Wasu dai jiya nasan sun kwana fushi
Wasu sunyi alaye
Daga ni kasan ai duka aka ci
[Chorus]
Bana aro
Allah ya mini babbar riga
Da da kudi
Dana siya babbar hula
[Verse 2]
A gyara wuri
Zamu yi baki Yan Daura
Allah jikan
Baba Uban mu na Daura!
[Bridge]
Dawo da addu’a, dawo da gaskiya
Salama cikin gida, zamamu kara kai
[Chorus]
Bana aro
Allah ya mini babbar riga
Da da kudi
Dana siya babbar hula
[Outro]
Bana aro
Allah ya mini babbar riga
Da da kudi
Dana siya babbar hula