Yaunashiga tarkon kauna kuma na rasa maifiddani sahiba kizo kicireni dan kada zouciya tayi zogi
Yau douniya tayi dadi ilahou yamini boudi kodako bani da kuddi yabani muradin raina
Allah ina godema kai kabani wannan dama kaban mai suna Fadima tazamo muradin raina
Bata fuchi sahibata kuma ga diri ga tsafta rayouwarta babou mougounta I love you muradin raina
Babouni ba kula mata Allah yabani gonata maicire doukan damouwata kaunarki tananan raina
Dukkan maisuna Nana da akoiriko gun sunnah ta rasulu abban Nana almoustapha mouradin raina
Soyayya akoita da dadi mouta sakamou nichadi wasou tahanasou zoumoudi ninasamou cikon bourina
Fadimatou baiwar Allah ga kin ado da kamala kuma ga yawan yin sallah nai dace dacikon bourina
Inhar kina akousana bawadda zani na nouna kece cikon bourina zo inkaiki cikin dangina
Tadaban cikin emmata daya tilo da babou lamarta eniwa kouzo nan gata nazabe cikon bourina
Amana rikemini sosai kumakinga so yayi rassai kaunarki tananan sosai naajeta cikin kalbina
Fatima maitsoron Allah ce ga hali kekeiwa
Fatima maitausayice sannan bata kaimarkowa
Fatima ga iya zama damoutane batason coutarwa
Fatima Allah karemin ita gatanan kekeiwa