Moune yara na gari, mouna tachi ba tsoro idan muka chigo houri, kowa se ya sanmou da kyau, jaafar na gaba, ya na jagorancin sosai, abdourahamane yana kawo style mai kyau, chamsou da plan m, komai yayi daidai, moussa da karfi baya Jin tsoro ko kadan gobso yana dariya anma yana da hankali asamou na sama kamar tsuntsu mai tachi
Équipe mai vin moune à gaba ba wanda zai hanamou kai da nasara q mouke ba rabuwa ko kadan sounayanmou souna kara yin haske ko ina
Équipe mai vin mouna hawa sama daga kasa har sama babou wanda ya hana ya ha na tare har a bada douniya ta sanmou-moune number one