[Intro]
Lil Bash jirgi blood and Beat.
[Verse 1]
Eh, saura kadan a san mu eh jama’a ta san mu
saura kiris a jimu, cikin tivi a ganmu Radio a jimu
ya Allah ka bani ka bani basira a fannin Waka indai nayi a jini
inyi suna birni da kyauye ko'ina ma a fara batona
Zakaci baure abokina cikinshi karda ka tona, mudai muyi sha'anin mu
kawai muci zamanin mu, mu more rayuwarmu sai muyi kodumo abun mu
Basho mai zamani ne, ni mai zamani, lil bash mai zamani ne
rap yanzu ma na fara, da samako kamun fara, nidai nasan bana bara
suna mini kallon gara, niko ina musu karaaah,
[Verse 2]
Ehhh rayuwa ta sauya, eh rayuwa ta sauya komi na duniya lokacin ne
kamar suna gani bamuyi ne, Kai muna tayi lokaci ne Wai muna tayi yanayi ne!
[Pre-Chorus]
Refrain 🎤Ehhh mun kusa a san mu duniya ta jimu cikin tivi a ganmu
Radio ajimu
nidai nasan bana raini petit bana bari kaiyi mini.
Sai'a ruwa kamin kifi, daukan ruwa sa'a rafi, wakace kawaii karku dauki zafi
Bach nafi karfin raini
[Chorus]
Yeaaah nayi yawo cikin kasa, nayi yawo gari-gari babu
[Verse 3]
E no bamu tsaya, zamu ci gaba da tafiya a hanya mai haske
kallo a gaba, zuciya na tashi, mun hadu da al'amuran rayuwa
kawai mu yi amfanin mu, mu yi tunani mai kyau, mu bunkasa da nishadi
[Bridge]
Duniya tana can, amma mu nan nan, muna daukan kashi na gaba
labari na mu, a littafi mai suna rayuwa, ana karantawa
[Chorus]
Yeaaah nayi yawo cikin kasa, nayi yawo gari-gari babu
Sai ajiye mutane, sai ajiye tunani, mu ci gaba da sako
[Outro]
Nidai nayi yawo, nayi kokari, muna nan gaba, muna da bege
Lil Bash, jirgi blood and Beat, a cikinmu har yanzu #Zamani