Intro
Karɓa kaɗan ma ya isa,
Ko kallo ɗaya zai faranta min rai.
Chorus
Baby ina sonki,
Baby ki kalle ni ko sau ɗaya.
Verse 1
Ina sonki amma kina watsar da ni,.
Na aika saƙo, har yanzu babu amsa,.
Na san muryarki ita ce mafi daɗi,.
Ga halin da nake ciki yanzu.
Pre-Chorus
Ke kaɗai ce rabin raina,
Baby ki amsa min, ki saurare ni.
Verse 2
Na saka ki a zuciyata gaba ɗaya,
Ni Nadabo Joseph, wato Authaer.
Soyayyarki tana dumama zuciyata,
Idan kin karɓe ni, zan zama mafi farin ciki.
Chorus (Repeat)
Ki kalle ni ko sau ɗaya,
Hakan ma ya isar daniiiii.
Verse 3
Kada ki watsar da soyayyata,
Ina kallonki, kyakkyawar yarinya.
Idan kin bar ni, na san zuciyata za ta mutu.
Outro
Dakezanrayu ha abada