Kenariqa bazanbarkiba yar annabi sayyada fadima
Kenariqa bazanbarkiba yar annabi sayyada fadima
Shak tijjani ingaidkai ayabannan yazamo dolema
Dariqa bakanarnaka domin kaine garkuwan ullama
Anawuridi kamarnaka banjiyakaiba akaunu wallahima.
Kainenan katimul auliya.ullahi batunka na girmama
Kenariqa bazanbarkiba yar annabi sayyada fadima
A Barhama qaraminlamani ayabannan gausu mezamani
Damaula shak yahuza Na Zaria naka nake ado tintini
Abindanasa cikin zuciyana yauzan fiddashi doleni
Qaunar Zahara shafa yar shafi.ullahi Muhammada fadima
Kenariqa bazanbarkiba yar annabi sayyada fadima
AA naimiki sallama alima maaluma muallima Malama
Salima sa.lima yasalimalkaqi salamu munsallama
Na.ima muazzama yaazima kece zamani Malama
Zamzamzam yazamzamiyya kosunanki angirmama
Kenariqa bazanbarkiba yar annabi sayyada fadima
A kece zamani zamanin zAmani tin.azal sayyada
Darjamatsayi isadikka naaqasanki Muhammada hamida
Kece matsayin dadarjan idan anmance yanzu najaddada
Dikkanwani me isa To yana aqasanki Jamila yar malama
Kenariqa bazanbarkiba yar annabi sayyada fadima
Waye ze sanki wazatakaiki akaunu babuwalkahi Sam
Dakince take Allah yakeyi dankece sirrin kunfa qum
Mesa annavi tashi tsaye intazogu batula azim
Ainirrahamati rab
baniyati du sunantane jarima
Kenariqa bazanbarkiba yar annabi sayyada fadima
Yahhhhhhhsayyada faɗima yaya sayyada fadima yaya yayyaya sayyada fadima fafa fadima kekece shugaba fadima
Kenariqa bazanbarkiba yar annabi sayyada fadimahh
Yasayyada fadima