Yau maulidinka maulana shehana tijani
Yau maulidinka maulana shehana tijani
Kafin nafara bege senakira ra.ufi
Ubangiji ta.ala dayatsarkake nazifi
Dafada.i dajallabi banharshe yaqarakaifi
Narusa dushirin maqiya shehana tijani
Ya shehana tijani
E Allah kabanisa.a.ayabo nawanga Sufi
Kakauda hammu gammu sannan kabaniqarfi
Jininjiki nane ketafasa yarinqa zafi
Daga ankira masoyi auwalu marrasani
Ya shehana tijani
E Allahu kaisalatin tafiyar dadikkaqunci
Ga rasulu musdafal arabi arziqinsa munci
Ikirayi Alihi dasahabbai sunada yanci
Acikin yaban dazanso daaso naso nayoni
Yaumalidinka maulana shehana tijani
Barkadayau inakwana fadima karima
Meji dajin Muhammadu Lallai kinadagirma
Danai yaban ma.aikin Allah danakikema
Yaugayabo gurin danki jinin rasulu aini
Ya shehana tijani
To barhama daiman inyass baburan acanzo
Munrayune afaila wasucan abasu qanzo
Maulaya shak yahuza dafa.inmune kuzazzo
Na Zariyanmu me qadfaza kakauda rauni
Ya shehana tijani
Naisallama gakai maulana ayatijani
Qure Binciken Sanin masana kaisaninka rauni
Wazayasanka bayan Manzo qurratu aini
Kowa yasanka To yamantokane amini
Yaumalidinka maulana shehana tijani
Aidasani yanasa asaneka tin abaya
Su attalili datini sunsanka Babu qarya
Maula harazimi yayhidimarka tin abaya
Harazimin Kano haryau aidashi yaqini
Ya shehana tijani
Qudubul maqatum yamaula Abul abasi
Yataqamar waliyay gatan mutan sufasi
Abdul ilahi shukarka dakai fitarta kosi
Mukasamu Shehu inyass sirrin Dan addanani
Ya shehana tijani
E Musansamu Rayuwa mesauqi zunkasidi
Allah da Annabi dukayassare muradi
Kafin Zuwanka anmanta rasulu ne muradi
Dazuwanka se kanunamana Rabbi bedasani
Yaumalidinka maulana shehana tijani
E zanso kace ice innace yammakace
Abindazanace sandanace aje acacce
Caccanza zamani duk acikinkane ficacce
Kowa yace aso annabi kaikace na.ceni
Ya shehana tijani
E waiwa yake da.ubama yanamu nema
Dariqa ba kamar namu aje abicikama
Anawuridi tamkar namu bayamuma
A.auliya.u kaf babukamarka ya tijani
Ya shehana tijani