[Intro]
Tsorona tsorona Alla tsorohna
[Verse 1]
Tsorona tsorona Alla tsorohna naqi fodima
Keakeahwa ɗiyan rasulu samniy bazanbarkiba
San.nanabamace mecikiba amma yacikalaulayi
Ɗagazaran yakamazuciya se sauyin yanayin yannayi
[Chorus]
Bazanbar begenkiba, bazanyo shiba, nanamukarrima
Kyakkyawata wallahi Alla bazanso inbarkiba
Tsorona tsorona Alla tsorohna naqi fodima
Yatsina zuciya da tsari, amana ta tabbata
[Verse 2]
Turururu turururu turu, Turu turuturu tit tit tit tit tititititi
Todama naɗaɗe cikin yababanki nanamukarrima
Harnaso muyyo tozali iɗona dake famu.azzama
To.amma ɗuɗahakan raina natatsumayar Malama
[Chorus]
Bazanbar begenkiba, bazanyo shiba, nanamukarrima
Kyakkyawata wallahi Alla bazanso inbarkiba
Tsorona ta tsorona Alla tsorohna naqi fodima
Tsorohna tsorona Allah tsorohna naqi fodima
[Bridge]
Nagoɗema rabbi tinɗa yaban tsantsar sankima
Gacigasha gasittira tabegen annabi shugaba
[Verse 3]
Tsorona Ni tsorona Alla tsorohna naqi fodima
Kekkeawata yasin batulu bazan iyya nabarkiba
Tsoronah tsorona Allah tsorohna naqi fodima
Kekkeawa ɗiyan rasulu bazanbar begenkiba
[Outro]
Bakeba begen watanki nana bazanyo.shiba
Qaunarki yakamaraina yanzun banafargaba
Tsorohna tsorona Alla tsorohna naqi fodima
wallahi Alla bazanso inbarkiba