Refrain 1
Ki zo kusa dani
Ki rike hannuna
Zuciya ta na kira
Kar ki barni ni kadai
Couplet 1
Ta shiga jikina
Ba zan iya ba
Rayuwa ba ke ba
Ni ba ni son rabuwa
Hannu da hannu
Mu tafi tare
Mu zauna kusa
Har gari ya waye
Soyayya tamu
Ba ta karewa
Soyayya… soyayya…
Ke ce rayuwata, farin cikina, Ba ta da karshe
Ki zo mu yi rawa, Mu zauna tare har safe
Refrain2
Ki zo kusa dani
Ki rike hannuna
Zuciya ta na kira
Kar ki barni ni kadai
lil.MAJO