[Intro]
Sakiyna-Sakiyna-Sakiiiynaaaa
Saabiyu-Saabiyu-Saaabiyuuu
[Verse]
Ga auren yayata yazo wayyo Allah
Faatima zaata jaa mijin taa
Nima zoka jaani kaa jii, Sugar Daddy
Rabbana amince gamu share kwalla
[Verse 2]
Salaati salaama ga manzo ka kulla
Cikin arzikin sa kake baamu daula
Muna miika buurin mu gareyka Jalla
Da aure da mouta da taarin silalla
[Pre-Chorus]
A neyma da saamu nufi ne na Alla
Idan kaa amince to seydai a kalla
Komai loukaci ne dayazo mu shilla
Muy aurey mu daage salaati da salla
[Chorus]
Allah sarkii zuuciyaa ta
Baata girma Tausaya
Kizo ki ganta Sugar Baby
[Chorus]
Allah sarkii zuuciyaa ta
Baata girma Tausaya
Kizo ki ganta Sugar Baby
[Outro]
Nagode Allah, mu ci gaba