[Intro]
Ni che Sarauniya Sakina-Sakina-Sakina
Ga Jarumi na Sabiu-Sabiu-Sabiu
[Verse]
Ga auren yaya ta ya zo, wayyo Allah.
Fatima za ta ja mijin ta, tana murna.
Nima zo ka ja ni ka ji, sugar Daddy.
[Pre-Chorus]
Rabbana amince gamu share kwalla.
Kai muke ta roko kai muke wa salla.
Salati salama ga manzo ka kulla.
Cikin arzikin sa kake bamu daula.
[Chorus]
Muna mika burin mu gareka Jalla.
Da aure da mota da tarin silalla.
A nema da samu nufi ne na Alla.
Idan ka amince to sedai a kalla.
Komai lokaci ne dayazo mu shilla.
Mui aure mu dage salati da salla.
[Verse 2]
Allah sarki zuciya ta,
Jaririya.
Tun bansan menene so ba, (Sugar dady). ka shammaci zuciya ta,
Har na manta duniya ta, Kaine burin zucya ta,
A soyayya.
Kaine zaka debe kewa, Taho guna, mu dai-daita.
[Pre-Chorus]
Launin so nai nazarin shi kan ido
Kullum bincike nake Neman ilimi nake
Ko zan gane ya yake
Farar kala ko bakar kala da jar kala so ya yake ne
[Chorus]
Shidai so mai yanayin gilas yake
Ba karko rago yake Karfi balla so yake
Yankan so dafi yake Tamkar yau da ni da ke
Ai bayan gilas muke Gefe na daban da ke
Ga so yayi shamaki Baya jure farmaki
Kin san shi rago yake Ba tabbas da ni da ke
[Female voice]
[Otro]
Ni che Sarauniya Sakina-Sakina-Sakina
Ga Jarumi na Sabiu-Sabiu-Sabiu