Godiya ga coach mai capacity
Gakananko reality
Abubaker kafaje ga charity
Munsamo opportunity
Gashinan da ability
Sannan ga quality
A Jackson nazo da sauti
Ganan kuma quantity
Ga son ayi unity
Kaji mai modernity
Immensity
Sannan ga felicity
Capability
Kafaje hospitality
Ga generosity
Sannan ga magnanimity
Kafaje flexibility
Ga majesty
Ya samomina Liberty
Sannan ga divinity
Se kuma ga sensitivity
Ga humility
Kafaje ina maka marhaba
Coach namu bai far gaba
To jamuje gaba