Ruki
Umaru Tanko a hayee
Ga tambarin kinan ruki Allah kara girma
Ba dai mutum ba shai allâh
Kin gama da su
Kin fisu tausayi na kasa
Baki raina kowa
Me hasada da ke ruki na kirashi wawa
Dashen illahu ce wallah ba zasu kada ke ba
Me hankali da ya ganki baza yaja dake ba
Kyauta halinkine ruki ko ban fada ba
Sannunki me farin hali ga kidan ki nayi
Abunda nayi daidai ne
Na sauke nauyi
Rukayya itace ruki tagwayen na suna
Kowa ya ganki zai soki kinji furuci na
Ga addu'a ina yimmiki addare da rana
Rukayya kina da masoya
Wanka a gurinki a koya
Guda kike kin zama gaya
Kafin allâh kike tausai
Pipiya kauda kiyasai
Rukayya ceee