[Intro]
Sonet makaranta mai ayyukan ban mamaki
Gidan ilimi Sonet har da makoyan aiki
A wata biyu ko wata shida zaka dau maki
[Verse 1]
Ayyukan hannu har fasaha zamani a ciki
Kwararrun malamai masu koyarwa kullum aiki
Sonet ta kawo cigaba da kowa yake mamaki
Na manyan banza na matasa Sonet ta gamshe
Cigaba ta kawo da yawa ko ko sai na rantse
[Chorus]
Sonet alheri yan Niger
Sonet tamu ce
Sonet alheri yan Zinder
Sonet tamu ce
Sonet alheri ga matasa
Sonet tamu ce
Sonet alheri tsofaffi
Sonet tamu ce
[Verse 2]
Ana koyar da karatu na gajeren zango
Shekara daya har zuwa uku ko sai na irgo
Ana samun shahadodi masu kyawun jigo
Kamar CAP har ma da BEP
Bac pro ka samu
Masu koyarwa dukkan idan ka bukata
Domin yan kasuwa maza ku zo ku karanta
Masu tafiye-tafiye Sonet ku amshi kira
Domin gudanar da kasuwancinku a tsari
Koyan Larabci Turanci har da Faransanci
[Chorus]
Sonet alheri yan Niger
Sonet tamu ce
Sonet alheri yan Zinder
Sonet tamu ce
Sonet alheri ga matasa
Sonet tamu ce
Sonet alheri tsofa
Sonet tamu ce
[Outro]