Fissa ina sonki
Kece nutsuwata
Mai dadi murya
Kin iya magana
Mai kyau
Ba muni
Ina sonki
Zan auré ki
Nafissa
Mai dadin murya kamar Madara
Nayi dace macha Allah
Ahamdullilah matata nike so ki zama
Uwar gida mai nasuwace
Ina sonki Nafissa
Je t'aime Hassan Hassan Hassan