Lil Bash jirgi blood and Beat.
🎤 Eh, saura kadan a san mu ehhhh jama'a ta san mu saura kiris a jimu, cikin tivi a ganmu Radio a jimu...
ya Allah ka bani ka bani basira a fannin Waka indai nayi a jini, inyi suna birni da kyauye ko'ina ma a fara batona
Zakaci baure abokina cikinshi karda ka tona, mudai muyi sha'anin mu kawai muci zamanin mu, mu more rayuwarmu sai muyi kodumo abun mu
Basho mai zamani ne, ni mai zamani, lil bash mai zamani ne,rap yanzu ma na fara, da samako kamun fara, nidai nasan bana bara, suna mini kallon gara, niko ina musu karaaah,
Ehhh rayuwa ta sauya, eh rayuwa ta sauya komi na duniya lokacin ne, kamar suna gani bamuyi ne, Kai muna tayi lokaci ne Wai muna tayi yanayi ne!
Refrain 🎤Ehhh mun kusa a san mu duniya ta jimu cikin tivi a ganmu Radio ajimu
nidai nasan bana raini petit bana bari kaiyi mini. Sai'a ruwa kamin kifi, daukan ruwa sa'a rafi, wakace kawaii karku dauki zafi Bach nafi karfin raini
Yeaaah nayi yawo cikin kasa, nayi yawo gari-gari babu inda naga raini nace babu Wanda ya gujeni, acan babu Wanda ya tsaneni...
Wai sai'a inda nayi yakini, wai sai'a inda nayi Gini, ehh sai'a inda nayi iri, sai'a nan ne za'a kini , anan kalmal banza ta biyoni, laifin wani aka bani, sudai burunsu su karni,
halin dan Adam ni ya icheni. Dan Allah kuzo Ku jini, Wai minene Bash ya muku kodai bakuso a gan ni, burunku chine a kini cikin jama'a a tsaneni al'ummata ta gugeni masoya na duk su barni
,to Kun manta ne da Allah, to nima Allah ne ya yini hakan kuma zaku gan ni, kunga dole zaku barni. To a hakan za'a Soni, na kama rabbi ya isheni.
Kai Bash Manta da su makiya ne, nace ka kyalesu Yan uba ne. Kuma taba ni hatsari ne. Lil Bash ne mai sautin