[Intro]
Niy che Sakiyna-Sakiyna-Sakiiiynaaaa.
Masoyi na, Saabiyu-Saabiyu-Saaabiyuuu.
[Verse]
Rabbana amince gamu share kwalla.
Kai muke ta roko kai muke wa salla.
Salati salama ga manzo ka kulla.
Cikin arzikin sa kake bamu daula.
Muna mika buurin mu gareka Jalla.
Da aure da mota da taarina
[Chorus]
Ga auren yayata yazo.
Sugar Daddy.
Allah sarki zuciya ta.
[Verse 2]
Launin so, nai nazarin shi kan ido.
Kullum bincike nake, neman ilimi nake.
Ko zan gane ya yake, farar kala ko bakar kala.
Da jar kala so ya yake ne?
[Chorus]
Allah sarki zuciya ta.
Sugar Daddy.
Har na manta duniya ta.
[Outro]
Ni che, Sakiyna-Sakiyna-Sakiiiynaaaa
Masoyiya, Saabiyu-Saabiyu-Saaabiyuuu
Allah ya barmu tare.